Gwamnatin Tarayya Ba Ta Saye Manhajar WhatsApp Ba
Tushen Magana: A ranar 10 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sako da aka wallafa a shafin Facebook da ke ikirarin cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta saye manhajar WhatsApp da ake amfani da ita wajen turawa …
Read more “Gwamnatin Tarayya Ba Ta Saye Manhajar WhatsApp Ba”