Joe Biden Bai Umarci Hukumar Shigi da Ficin Amurka Ta Bada Izinin Aiki Da Zama Ta Yanar Gizo Ga Yan Najeirya Ba
Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: Akwai wata sanarwa da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani da suka hada da manhajar WhatsApp da ke cewa Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya bada umarnin daukar yan Najeriya aiki ta hanyar yanar gizo tare da basu takardar izinin zama a kasar ta Amurka. Sanarwar wadda …