Salim Sani Zakariyya Ba Dan Boko Haram Bane
Tushen Magana: A ranar Litinin, 12 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarain na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani jawabi da wani mai amfani da shafin Twitter mai lakabin @UchePOkoye ya wallafa. Jawabin na dauke da hoton Salim Sani Zakariyya kuma anga wani rubutu a jikin hoton kamar …