Rundunar Tsaro Ta SSS Bata Kama Masu Zanga-Zanga a Kano Ba
Tushen Magana: A ranar Asabat, 17 ga watan Oktoban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya (CDD) suka gano wani labarai da jaridu da wassu majiyoyi suka wallafa dake cewa hukumar tsaron farin kaya ta State Security Service (SSS) sun kama mutane da sukayi zanga-zangar neman kawo karshen halin rashin tsaro …
Read more “Rundunar Tsaro Ta SSS Bata Kama Masu Zanga-Zanga a Kano Ba”