Gwamnatin Jahar Kano Ba Ta Rushe Makarantar Sheikh Abduljabbar Ba!
Tushen Magana: A ranar Asabat, 6 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da BBC Hausa sunka wallafa cewa gwamnatin Kano ta rushe makarantar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Wasu kafafen yada labarai da yawa tare da tashoshin kallo na dandalin …
Read more “Gwamnatin Jahar Kano Ba Ta Rushe Makarantar Sheikh Abduljabbar Ba!”