Shin Gwamnatin Tarayya Na Bada Tallafin N30,000 a Zango Na Biyu Na Bullar Cutar Korona?
Gaskiyar Magana: Karya Ne Tushen Magana: A ranar Alhamis, 18 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani da ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Labarin na cewa yanzu haka gwamnatin tarayya na bada tallafin N30,000 ga jama’a a …
Read more “Shin Gwamnatin Tarayya Na Bada Tallafin N30,000 a Zango Na Biyu Na Bullar Cutar Korona?”