Iska Bata Lalata Sabuwar Kwalta a Jahar Abia Ba a Ranar Talata, 8 ga Satunba, 2020
Tushen Magana: A ranar Talata, 8 ga watan Satunban shekara ta 2020 wani adireshi mai lakabi da @Gen_Buhar a dandalin Twitter ya wallafa labarin cewa wata iska ta lalata wata sabuwar hanya da aka kammala ta a jahar Abia dake kudancin Najeriya. Kawo lokacin hada wannan tantancewa wannan labari mutane kimanin 225 ne sukace lamarin …
Read more “Iska Bata Lalata Sabuwar Kwalta a Jahar Abia Ba a Ranar Talata, 8 ga Satunba, 2020”