Shin Hukumar Zabe Ta Kasa INEC Zata Koma Hannun Shugaban Rikon Kwarya?

Gaskiyar Magana: Gaskiya Ne! Tushen Magana: A ranar Juma’a, 6 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, wani zauren yanar gizo mai suna ejegist ya wallafa wani labari dake cewa shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu zai mika jagorancin hukumar ga hannun wani shugaban wanda zai riketa a matsayin rikon kwarya a ranar …

FACT-CHECK: Is the INEC Chairman Handing Over to an Acting Chairman?

VERDICT: True CLAIM: On Friday, November 6, 2020, a blog ejegist published a report with the claim that the current Chairman of the Independent National Electoral Commission, (INEC), Prof. Mahmood Yakubu, will hand over to an Acting Chairman on Monday, November 9. The report quoting the Daily Trust Newspaper and went further to say that …