Farfesa Ebere Onwudiwe Ba Ya Cikin Bidiyon Ake Watsa Dalar Amurka
Tushen Magana: A ranar Laraba, 11 ga watan Janairun shekara ta 2021 suka gano wani bidiyon inda mutane sanye da fararen kaya suke shagalin biki, a wajen wannan shagalin biki anata kari da watsi da dalar Amurka. Bidiyon wanda aka yadashi sosai a manhajar WhatsApp anyi ikirarin cewa bidiyo ne da aka dauke yayi bikin …
Read more “Farfesa Ebere Onwudiwe Ba Ya Cikin Bidiyon Ake Watsa Dalar Amurka”