Shin Zargin Shugaba Buhari Game Da Rahotannin BBC da CNN Akan Zanga-Zangar #EndSARS Gaskiya Ne?
Tantancewar CDD: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 9 ga watan Disamban shekara ta 2020, shafin Twitter na Shugaba Muhammadu Buhari wato @MBuhari ya wallafa wani jawabi inda yace rahoton da kafafen yada labarai na kasashen ketare suka yada game da zanga-zangar #EndSARS ba rahoto ne day a karkata zuwa wani bangare tare da barin …