Top CDD Fact-Checks For The Week Ending October 31, 2020

In the past week, false narratives across the ecosystem continued to revolve around incidents during the #EndSARS protest and Nigerian politics. Some of the narratives include the claim that the Nigerian Government is giving out N3 million as a means to alleviate poverty among youths in the country. This claim was found to be false …

Sheikh Abdallah Gadon Kaya Baice Gwamna Zukum Ne Ya Cancanci Shugabancin Najeriya 2023 Ba!

Tushen Magana: A ranar Talata, 23 ga watan Oktoban shekara ta 2020, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da ya mamaye zaurukan dandalin Facebook. Labarin yace sanannen malamin addinin Musluncin na dake Kano, wato Sheikh Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya ya goyi bayan gwamnan jahar …