Hoton Dake Nuna Cewa Wassu Matasa Sun Kama Shugabannin Jam’iyyar APC Da Kudade a Owo Hoto Ne Na Bogi!

Tushen Magana: Adaidai lokacin da zaben gwama a jahar Ondo ke cigaba da gudana ayau Asabat, 10 ga watan Oktoban shekara ta 2020, wani mutum mai suna , Ifedolapo Osun, (@DolapoOsun1414) ya wallafa wani hoto a shafin san a Twitter inda yace wassau matasa sun damke wassu shugabannin jam’iyyar APC da tarin kudade da yawan …