Labaran Karya da CDD ta Gano Tare da Binciko Sahihancin Su a Mako na Uku na Watan Maris, 2021
A mako na uku na watan Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun bankado tare da binciko gaskiyar wasu labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani irin su Facebook, Twitter da manhajar WhatsApp. Ga labaran nan kamar yadda wannan mujalla …