Labaran Karya da CDD ta Gano Tare da Binciko Sahihancin Su a Mako na uku, Watan Afrilu, 2021
Aikin mu a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) shine ganowa tare da binciko gaskiyar labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani dama kafafen yada labarai. A makon nan, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na CDD sun bankado wasu labaran karya da aka wallafa tare da yada su a …