Shin ankama ma’aiktan hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC suna masha’a?
Tantancewar CDD: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 1 ga watan Yulin da muke ciki ne masu tantance sahihancin labarai na CDD mutane suka rika aikowa CDD wani bidiyo ta manhajar WhatsApp dan neman CDD din ta bincika musu gaskiyar al’amarin. Bidiyon wanda aka yimasa taken: “ma’aikatan NCDC a daya daga cikin wuraren killace mutane …
Read more “Shin ankama ma’aiktan hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC suna masha’a?”