Minista Sadarwa Bai Ce Rashin Yin Rijistar NIN Zai Janyo Daurin Shekaru 14 a Gidan Yari Ga Mutane Ba

Tushen Magana: A ranar Juma’a, 2 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da tarin masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani suka wallafa. Labarin ya ce Ministan Sadarwa Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya gargadi …

FACT-CHECK: Minister Never Said Failure To Register NIN Would Result To 14-Years Imprisonment?

VERDICT: Misleading   CLAIM: On Friday, April 2, 2021, several online news platforms and social media users shared posts that the Minister of Communications, Isa Pantami, warned that “failure to register for NIN will result in a 14-year imprisonment”. According to the claim, Minister Isa Pantami disclosed on Thursday during a briefing organised by the …

Shin Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Yin Rijistar NIN Ta Hanyar Yanar Gizo?

Gaskiyar Al’amari: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 8 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar bunakasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) wani jawabi da wani shafin yanar gizo ya wallafa da ke cewa gwamnatin tarayya ta amince da yin rijistar lambar bayanan mutum da a turance ake kira “National Identity …

FACT-CHECK: Has FG Approved Online NIN Registration For Nigerians?

VERDICT: False CLAIM: On February 8, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a claim on a website that the Federal Government has approved an online registration for National Identity Number (NIN) online. Details on the website claimed that the alleged decision by FG is aimed at fast-tracking the NIN registration …

Babu Wani Tsarin Bada Data Da N10,000 Kyauta Ga Masu Amfani Da Wayar Salula!

Gaskiyar Al’amari: Damfara Ce Tushen Magana: A ranar 31 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da sakonni da gano gaskiyar su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sakon da ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Sakon na cewa hukumar yin katin dan kasa tana bada tsarin shiga yanar …

FACT-CHECK: Beware! There’s No NIN 5G Grant!

VERDICT: False CLAIM: On Sunday 31st January 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast with the claim that the National Identification Management Commission (NIMC) is giving out five (5) Gigabytes worth of data to verified mobile phone numbers. The message titled: “NIN verification” claimed that the NIMC would …

A Kula Da Kyau! Ba Hukumar NIMC Ce Ta Samar Da Manhajar Da Ke Hada Bayanan Layin Waya Da Lambar NIN Ba

Tushen Magana: Akwai wata manhaja da ake anfani da ita a wayar salula dake ikirarin cewa zata hada katin dan kasar mutum da kuma bayanan da ke kan layin wayar sa, wannan manhaja yanzu haka tana samun tagomashi a dandalin yanar gizo. Wadan da suka kirkiri wannan manhaja sunyi ikirarin cewa manhajar zata warware matsalolin …

Beware!! NIN Linker Not From NIMC

VERDICT: FALSE CLAIM: A mobile application claiming to link the National Identity Number (NIN) to Subscribers’ Identification Module (SIM) cards is trending online. Creators of the App claimed it helps solve the problem of having to remember all networks USSD codes and how to register for NIN and SIM cards, how to verify your NIN …