Babu Wani Magani da Hukumar Kula Da Ingaancin Abinci da Magunguna ta Kasa NAFDAC ta Amince Dashi a Matasyin Maganin Cutar Corona
Tushen Magana: A ranar 11 ga watan Yulin shekara ta 2020, wassu zauruka da yawa na yanar gizo a Najeriya sun rawaito cewa hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC ta amince da PAX a matsayin maganin da zai bada garkuwa ga mutane daga kamuwa da cutar Corona. Rahotannin da aka wallafa …