Shin Da Gaske Ne Za’a Gudanar Da Jarabawa Ta Hanyar Yanar Gizo Ga Wadanda Suka Shiga Tsarin N-Power Agro?

Tantancewar CDD: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Alhamis, 9 ga watan Yulin shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labari na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba wato (CDD) suka gano wani sako da ake bazawa ta manhajar WhatsApp inda ake sanar da wadanda suka nemi shiga tsarin N-Power Agro game da wata jarabawa da za’a …