Kwamitin Gwamnatin Tarayya Kan Yakar Cutar Korona Bai Fitar Da Sanarwa Game Da Saka Dokar Kulle Ba
Tushen Magana: A ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 2021 masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sakon da ake yadawa a manhajar WhatsApp, sakon na cewa kwamitin kar takwana na gwamnatin tarayya aka cutar Korona ya fitar da sakon game da sake kakaba dokar kulle a …