Hoton Dake Yawo a Kafafen Sada Zumunta na Zamani Na Wata Mata Cikin Jini Nade a Tutar Najeriya Hoto Ne Bogi!

Tushen Magana: A ranar Laraba, 21 ga watan Oktoban sheraka ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano wani hoto na wani mutum dake dauke da gawar wata mata da dake cikin jinni da aka nade da tutar Najeriya. Hoton wanda yaja hankalin mutane da yawan gaske musamman …

FACT-CHECK: No, Viral Photo of Dead Woman in Nigerian Flag Not From Lekki Shooting

VERDICT: False! CLAIM: On Wednesday, October 21, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development  spotted a photograph of a man carrying a lady who appeared to be dead. The lady, wrapped up in the Nigerian flag stained with blood had her hand dropping like she had no life in her, triggering generated  over …