Shin Matasa Sun Doki Dan Majalisar Tarayya a Jahar Kano Sakamakon Rashin Cika Alkawura?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 25 ga watan Oktoban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da wassu jaridu da majiyoyi suka wallafa a shafukan sun a yanar gizo cewa matasa sun doki dan majalisa mai wakiltar Tofa, Dawakin Tofa da …