Shin Hukumar Hisbah a Jahar Ta Kama Mutane 8 Saboda Rashin Yin Azumi a Watan Ramadan?

Gaskiyar Al’amari: Eh, hakane! Tushen Magana: A ranar Talata, 20 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gan wani labari da ya mamaye shafukan da yawa da jaridun da ake wallafawa a yanar gizo da shafukan sada zumunta na zamani, labarin ya ce Hukumar …

Shin Rundunar Yan Sanda a Jahar Kano ta Hana Gudanar Da Tashe?

Gaskiyar Magana: Eh, Hakane! Tushen Magana: A ranar Laraba, 21 ga wtaan Afirilun shekara ta 2021 rahotanni game da hana tashe a  jahar Kano sun karade shafukan yanar gizo. Rahotannin sunce rundunar yan sanda a jahar Kano ta sanar da hana gabatar da wasan tashe acikin watan Ramadan a jahar Kano. Rahotannin wadan da majiyoyi …

FACT-CHECK: Were 8 People Arrested By Kano Hisbah For Eating During Ramadan?

VERDICT: True Claim: On Tuesday, April 20, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a story published by several online newspapers. The story indicated that Kano Hisbah Board had arrested eight people for not fasting during the 2021 Ramadan. The online platforms that reported the story included Vanguard, Sahara Reporters, Daily …

FACT-CHECK: Has Kano Police Banned Ramadan Traditional Street Drama (Tashe)?

VERDICT: True Claim: On Wednesday, April 21, 2021, reports that the Kano State Police has banned the annual traditional street drama popularly known as Tashe swamped the internet. The report published by several organisations including Rahma TV said some bad eggs with the state are using the opportunity to commit heinous crimes.   FACT: The …

Hukumar Hisbah a Jahar Kano Bata Ci Tarar Daliban Jami’ar Bayero N20,000 Ba

Tushen Magana: A ranar 6 ga watan Afirilun shekara ta 2021, wani ya bulla daga kafafen yada labarai na yanar gizo da yawa. Labarin ya ce Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta ci tarar daliban Jami’ar Bayero maza da mata naira dubu ashirin (N20,000) kowannen su sakamakon kama su da laifin zama a daki daya …

FACT-CHECK: Kano Hisbah Never Slammed N20,000 Fine on Male, Female Students For Sharing Rooms

VERDICT: False CLAIM: On Tuesday, April 6, 2021, several online platforms;  Sahara Reporters, Tori.ng, KanyiDaily, NigerDeltaConnect, NaijaNews, AllSchoolsForum reported that the Kano State Hisbah Corps had slammed a fine of N20,000 on male and female students of Bayero University Kano found sharing a room. The report with the headline: “Kano Hisbah Demands N20,000 Each To …

Shin Wani Kansila a Jahar Kano Ya Nada Mutane 18 a Matasyin Masu Taimaka Masa?

Gaskiyar Magana: Eh, Gaskiya Ne. Tushen Magana: A ranar Juma’a, 12 ga watant Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan tantance sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da mai amfani da shafin Twitter mai lakabin @UncleAnass ya wallafa wani tsokaci day a bayyana cewa wani …

FACT-CHECK: Did Kano Councilor Appoint 18 Aides?

VERDICT: True CLAIM: On Friday, March 12, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a trending tweet that a Kano State Councillor had appointed 18 aides to work with him. The tweet shared by a Twitter user, @UncleAnass said the aides appointed by the councilor include Personal Assistant, Principal Private Secretary, …

FACT-CHECK: Sheikh Saleh Never Reacted to Abduljabbar Kabara’s Suspension From Preaching

VERDICT: False CLAIM: On Thursday, March 4, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp audio recording claiming that Sheikh Sharif Saleh made comments on the recent Sheikh Abduljabbar’s preaching suspension saga. In the recording – done in Hausa – a commentator (claiming to be the voice of Sheikh Saleh) …

Ba a Kori Fulani a Jahar Kano Ba!

Tushen Magana: A ranar Laraba, 24 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani bidiyo da ake yadawa a manhajar WhatsApp, masu yada bidiyon sunyi ikirarin cewa na, jama’ar jahar Kano sun umarci al’ummar Fulani da subar jahar ta Kano dama arewacin Najeriya …

FACT-CHECK: Did Kano Residents Ask Fulanis To Leave The North?

VERDICT: False CLAIM: On Wednesday, February 24, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that all Fulani residents in Kano have been asked to leave the State. The claim read in parts “ Hausas in Kano have asked the Fulanis to leave northern Nigeria while breaking the …

Gwamnatin Jahar Kano Ba Ta Rushe Makarantar Sheikh Abduljabbar Ba!

Tushen Magana: A ranar Asabat, 6 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da BBC Hausa sunka wallafa cewa gwamnatin Kano ta rushe makarantar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Wasu kafafen yada labarai da yawa tare da tashoshin kallo na dandalin …

FACT-CHECK: Former Kano Police Commissioner Muhammad Wakili is Alive

VERDICT: False CLAIM: On Tuesday, February 9, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted trending news on Facebook and WhatsApp announcing the death of Muhammad Wakili, a former Commissioner of Police in Kano State. The story claimed that CP Wakili died in a motor accident. One of the posts reads: “Just …

FACT-CHECK: Kano Government Did Not Demolish Abduljabbar Nasiru Kabara’s School, Mosque

CLAIM On Saturday,  February 6, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a report by BBC Hausa claiming that the Kano State Government has demolished a school and mosque belonging to Abduljabbar Nasiru Kabara. The story was also published by Express Radio Kano, Legit Hausa, Kadaura 24 and some YouTube channels …

Kananan Yara Sun Kada Kuri’a a Zaben Kananan Hukumomi Da Ya Gudana a Jahar Kano

Tushen Magana: A ranar Asabat, 16 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigada (CDD) sun gano tarin hotuna da bidiyoyi da ke nuna kananan yara suna kada kuri’a a lokacin da ake gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a fadin …

Jami’ar Bayero da ke Kano Ba Ta Soke Zangon Karatu Na Shekara ta 2019/2020 Ba!

Tantancewar: An Jirkita Labarin Tushen Magana: A ranar Litinin, 4 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da jaridu da daidakun mutane suka wallafa cewa Jami’ar Bayero da ke Kano ta soke zangon karatu na shekara ta 2019/2020. Daukar wannan mataki …

FACT-CHECK: Bayero University Kano Never Cancelled 2019/2020 Academic Session

VERDICT: Misleading CLAIM: On Monday, January 4, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a news story published by Daily Nigerian, Daily Trust, Today.ng, Nairaland, Gistmania claiming that Bayero University Kano has cancelled the 2019/2020 academic session. The report also claimed that the university has announced a resumption for other academic …

Shin Hukumar Hisbah a Jahar Kano Ta Hana Pati da Daddare?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Litinin, 21 ga watan Dismanban shekara ta 2020, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da jaridar Kano Focus ta wallafa inda tace hukumar HISBAH ta jahar Kano ta hana party da daddare a fadin …

FACT-CHECK: Kano Hisbah Has Not Banned Night Party

VERDICT: False CLAIM: On Monday, December 21, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development CDD (CDD) spotted a story published by Kano Focus claiming that the Kano Hisbah Board has banned night parties in the State. The report also claimed that the ban was announced by the Hisbah Commander General, Sheikh Muhammad Ibn …

FACT-CHECK: Kano Hospital Not Shut Down Over COVID-19 Case

VERDICT: False CLAIM: On Monday, December 14, 2020, a narrative widely shared within Kano metropolis claimed that Khalifa Sheikh Isyaku Rabiu Pediatric Hospital located along Zoo Road had been shut down over a Coronavirus (COVID-19) case. FACT: Khalifa Sheikh Isyaku Rabiu Paediatric Hospital, which is managed by Northfield Health Services is a Consortium comprising of …