Shin Yar Jaridar Nan Kiki Mordi Ta Wallafa Wata Game Da Zubar Da Cikin Da Gano Cewa Namiji Za’a Haifa a Shafin Ta Na Twitter?
Gaskiyar Magana: Karya Ne Tushen Magana: Wani hoton wata magana da aka ce sananniyar yar jaridar nan Kiki Mordi ce ta wallafa ta karade kafafen sada zumunta na zamani a satin da ya gabata. Maganar wadda akace a shafin Twitter aka wallafa tace Mordi tace, babu matsala taimakawa wadda ta shirya zubar da ciki har …