Shin Gwamnatin Tarayya Na Bada Tallafin N30,000 a Zango Na Biyu Na Bullar Cutar Korona?

Gaskiyar Magana: Karya Ne Tushen Magana: A ranar Alhamis, 18 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani da ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Labarin na cewa yanzu haka gwamnatin tarayya na bada tallafin N30,000 ga jama’a a …

FACT-CHECK: Is Federal Government Giving Covid19 Second Wave survival Fund?

VERDICT: False CLAIM: On Thursday, March 18, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that there is an ongoing distribution of Coronavirus (COVID-19) survival fund program for the second wave of the pandemic. According to the broadcast, the program, an initiative of the Federal Government of Nigeria …

Shafin Twitter Na Bogi Da Ke Alakanta Kansa Da Ma’aikatar Matasa Da Wasanni Ta Tarayya

Tushen Magana: A ranar 17 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, ayarin wasu yan kishin kasa sun janyo hankalin masu tantance sahihancin labarai da bankado labaran bogi na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) game da wani shafin Twitter mai lakabin “Nigerian Youth Investment Fund” (NYIF_NGR) da ke ikirarin cewa shi wani tsari ne na …

Ayi Hankali Da Shafin Yanar Gizon Bogi Da Ake Yadawa Game Da Tallafin N500,000 Na CBN

Tushen Magana: A ranar Laraba, 13 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sakon da aka wallafa kuma ake yadawa a manhajar WhatsApp, sakon na ikirarin cewa gwamnatin tarayya bisa hadin gwiwar babban bankin kasa na CBN zasu fara bada tallafin …

FACT-CHECK: Beware!! Fake Link To FG/CBN Grant In Circulation

VERDICT: False CLAIM: On Wednesday, January 13, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that the Federal Government in conjunction with the Central Bank of Nigeria (CBN) would disburse grants to 500,000 Nigerian youths. The broadcast also claimed that the grant has been earmarked for the youth …

Babu Wani Shirin Tallafin N30,000 Da Shirin N-Power ke Baiwa Yan Najeriya a Wannan Lokaci

Tushen Magana: A ranar Talata, 29 ga watana Dismaban shekara ta 2020, masu bin diddigin labarai da bayanan da ake yadawa na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sako da aka wallafa kuma ake yadawa a shafuka sada zumunta zamani, sako na ikirarin cewa ana bada tallafin naira 30,000 ga yan Najeriya, …

FACT-CHECK: Beware Of Viral Fake N-Power Grant Website Link

VERDICT: False CLAIM: On Tuesday, December 29, 2020, fact-checkers at Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a broadcast claiming the distribution of N30,000 N-Power grant to Nigerians. The broadcast with an accompanied link claimed beneficiaries of the will be determined from those selected. FACT: Investigations carried out by CDD fact-checkers showed the claim to …

Shin Babban Bankin Kasa CBN Da Gwamnatin Tarayya Na Bada Tallafin N650,000 Ga Kowane Najeirya?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Talata, 1 ga watan Disamban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wassu sakonni da ake yadawa ta manhajar WhatsApp da suke bayyana cewa gwamnatin tarayya ta hannun babban bankin kasa na CBN na bada tallafin kud da …

Shin Gwamnatin Tarayya Zata Dauki Matasa Dubu Hamsin (50,000) Aiki?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Juma’a, 27 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, masu tanatnce sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da ake yadawa cewa hukumar samar da ayyukan yi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) tana raba ayyuka da yawan su yakai 50,000 …

Raymond Abbas Da Akafi Sani Da Suna Hushpuppi Yana Cigaba da Zama a Gidan Yari a Kasar Amurka

Tushen Magana: A ranar Laraba, 22 ga watan Yulin shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labari na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) suka gano wani labari da akayita yadawa shafukan sada zumunta na zamani cewa ansaki Raymond Abbas da akafi sani da suna Hushpuppi daga gidan yari a kasar Amurka inda ake rike dashi …

FACT CHECK: Raymond 'Hushpuppi' Abbas Not Released from US!

VERDICT: False CLAIM: On Wednesday, July 22, 2020, the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a screenshot showing that Ramon Olorunwa Abbas popularly known as Hushpuppi was released from the United States Federal Bureau of prisons. The screenshots which went viral on WhatsApp and social media platform suggested that Hushpuppi who is facing charges …