Tantancewar Da CDD Ta Aiwatar: Ba a Yiwa DIG Moses Jitoboh Ritaya Ba
Tushen Magana: A ranar 7 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da ya janyo cece-kuce tsakanin masu amfani da shafin Twitter. Labarin ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya kebe a mataimakin Sipeta Janar na Yan Sandan …
Read more “Tantancewar Da CDD Ta Aiwatar: Ba a Yiwa DIG Moses Jitoboh Ritaya Ba”