Shugaban Kamfanin Kera Ababen Hawa na Innoson Wato Innocent Chukwuma Bai Mutu Ba
Tushen Magana: A ranar 4 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da wani shafin yanar gizo ya wallafa inda ya ce, shugaban kamfanin kera ababen hawa na Innoson wadda kuma shine shugaban kungiyoyin fararen hula na Najeriya, Innocent Chukwuma ya …
Read more “Shugaban Kamfanin Kera Ababen Hawa na Innoson Wato Innocent Chukwuma Bai Mutu Ba”