Hoton Da aka Ga Shanu Na Cin Timatir a Gefen Hanya Ba a Najeriya aka Dauke Shi Ba!

Tushen Magana: A ranar 2 ga watan Maris din shekara ta 2021, wata mai amfani da dandalin Facebook mai suna Amanda Chisom ta wallafa wani hoto day a nuna wasu shanu na cin wani tumatir mai tarin yawan gaske da ke jibge a gefen hanya. Hoton ya alamta cewa an dauke shi ne a arewacin …