Farfesa Ebere Onwudiwe Ba Ya Cikin Bidiyon Ake Watsa Dalar Amurka

Tushen Magana: A ranar Laraba, 11 ga watan Janairun shekara ta 2021 suka gano wani bidiyon inda mutane sanye da fararen kaya suke shagalin biki, a wajen wannan shagalin biki anata kari da watsi da dalar Amurka. Bidiyon wanda aka yadashi sosai a manhajar WhatsApp anyi ikirarin cewa bidiyo ne da aka dauke yayi bikin …

Hoton Dake Nuna Ma’aikatar “Long Life and Prosperity” a Jahar Imo da aka Lika a Jikin Wata Motar Safa Hoto Ne Na Bogi!

Tushen Magana: Wani hoto mai dauke da tambari ko rubuto da aka yishi a turance kamar haka: “Ministry of Long Life and Prosperity Imo State” ya yadu sosai a dandalin Twitter kuma an ci gaba da yada wannan hoto a shafin Twitter tun ranar 11 ga watan Disamban shekara ta 2020, wannan hoto wani mai …

Trending Image of Ministry of Long Life and Prosperity Bus in Imo is Fake

VERDICT: False An image of a Toyota Hiace minibus with the inscription “Ministry of Long Life and Prosperity Imo State’’ has been trending on Social media since December 11, 2020. The picture which was shared by a Twitter user with the account @RealOlaudah has since been shared widely on Facebook and WhatsApp. FACT: The image …