Hukumar Kula Da Ingancin Abinci da Magunguna Ta Amurka Bata Amince Da Hydroxychloroquine Dan Magance Cutar Corona Da Sauran Cututtuka Ba
Tushen Magana: Wani sako da ake cigaba da yadawa a dandalin WhatsApp ya bayyana cewa Hydroxychloroquine, Azithromycin da Zinc Sulphate sunadarai ne da zasu magance cutar Corona. Kamar yadda sakon ya bayyana, hadakar wadannan magunguna uku baraza ne kuma magani daga cutar Corona kamar yadda hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasar Amurka …