Shin Gwamnatin Tarayya Ta Maye Gurbin Katin Dan Kasa Da Wani Katin Na Daban?

Tantancewar CDD: Hakan Ba Gaskiya Bane!  Tushen Magana: A ranar Alhamis, 13 ga watan Agustan shekara ta 2020, kafafen yada labarai da yawa sun wallafa wani labari dake nuna cewa gwamnatin tarayya ta maye gurbin katin dan kasa da wani kati dake da alaka fasahar zamani.  Daya daga cikin majoyoyin ya gina jigon labarin sa …