Jam’iyyar APC a Kano Bata Tsige Shugaban Ta Ba!
Tushen Magana: A ranar Juma’a, 4 ga watan Disamban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da aka wallafa kuma ake yadawa musamman a kafafen sada zumunta na zamani. Labairn yace jam’iyyar APC a jahar Kano ta tsige shugaban ta Hon. Abdullahi Abbas daga …