FACT-CHECK: Beware of Viral Link For Dangote Empowerment Grant

VERDICT: False CLAIM: On Tuesday, February 16, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast shared on various groups that the Aliko Dangote Foundation is disbursing grants to eligible Nigerians. The claim reads: “2021 Dangote Empowerment, Hurry Now Check if You are Eligible to Receive a Cash Price As …

Shin Gwamnatin Tarayya Na Raba Tallafin N10,500 Duk Sati Ga Yan Najeriya?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Laraba, 20 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da bayanan da ake dan tantance sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sunyi kichibis da wani sako da aka kirkira kuma ake yada shit a manhajar WhatsApp. Sakon nan cewa gwamnatin tarayya …

FACT-CHECK: Is FG Disbursing N10,500 Weekly Grant?

VERDICT: False CLAIM: On Wednesday, January 20, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that the Federal Government is disbursing N10,500 as a weekly grant to Nigerians. The broadcast  titled “covid19 second wave support fund program” claimed that applying for the grant only takes a few minutes. …

Babu Wani Shirin Tallafin N30,000 Da Shirin N-Power ke Baiwa Yan Najeriya a Wannan Lokaci

Tushen Magana: A ranar Talata, 29 ga watana Dismaban shekara ta 2020, masu bin diddigin labarai da bayanan da ake yadawa na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sako da aka wallafa kuma ake yadawa a shafuka sada zumunta zamani, sako na ikirarin cewa ana bada tallafin naira 30,000 ga yan Najeriya, …