Ba’a Kaiwa Ayarin Motocin Gwamnan Borno Hari Ba
Tushen Magana: A ranar Ladi, 22 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da jaridar Sahara Reporters suka wallafa inda sukace yan ta’adda sun kaiwa ayarin motocin gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum hari. Kamar yadda labarin ya zayyana, yan …