Shin Gwamnatin Kano Ta Canzawa Titin Faransa (France Road) Suna?
Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 5 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) suka gano wani rubutaccen sako da aka yada ta hanyar WhatsApp dake cewa gwamnatin Kano ta canzawa titin Faransa (France Road) suna zuwa titin Madina (Madina Road). Kamar yadda …
Read more “Shin Gwamnatin Kano Ta Canzawa Titin Faransa (France Road) Suna?”