Shin Kanfanonin Apple da Google Sun Samar Manhajar Da Zata Bi Diddigin Cutar Corona a Asirce a Wayoyin Mutane?

Tantancewar CDD: Labari ne na bogi! Tushen Magana: Mutane da yawa a Najeriya dake anfani da manyan wayoyi suna ta bayyana shakku da cece-kuce dangane wata magana dake yawo cewa daya daga cikin kanfanonin nan guda biyu, wato Apple ko Google ya jefa wata manhaja da zata rika bin diddigin bayanan da suka shafi cutar …