Femi Adesina Bai Bayyana Zanga-Zangar Neman Dakatar Da Yan Sandan SARS A Matsayin Shiririta Ba
Tushen Magana: A ranar Laraba, 14 ga watan Oktoban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano yadda shafin bayyana ra’ayi da musayan bayanai na Twitter ya zama dandalin cece-kuce game da wata magana da aka danganta ta da mai baiwa shugaban kasa shawara ta fuskara yada …