Shafin Twitter Na Bogi Da Ke Alakanta Kansa Da Ma’aikatar Matasa Da Wasanni Ta Tarayya
Tushen Magana: A ranar 17 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, ayarin wasu yan kishin kasa sun janyo hankalin masu tantance sahihancin labarai da bankado labaran bogi na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) game da wani shafin Twitter mai lakabin “Nigerian Youth Investment Fund” (NYIF_NGR) da ke ikirarin cewa shi wani tsari ne na …
Read more “Shafin Twitter Na Bogi Da Ke Alakanta Kansa Da Ma’aikatar Matasa Da Wasanni Ta Tarayya”