Shin Hukumar Hisbah a Jahar Ta Kama Mutane 8 Saboda Rashin Yin Azumi a Watan Ramadan?

Gaskiyar Al’amari: Eh, hakane! Tushen Magana: A ranar Talata, 20 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gan wani labari da ya mamaye shafukan da yawa da jaridun da ake wallafawa a yanar gizo da shafukan sada zumunta na zamani, labarin ya ce Hukumar …

Shin Rundunar Yan Sanda a Jahar Kano ta Hana Gudanar Da Tashe?

Gaskiyar Magana: Eh, Hakane! Tushen Magana: A ranar Laraba, 21 ga wtaan Afirilun shekara ta 2021 rahotanni game da hana tashe a  jahar Kano sun karade shafukan yanar gizo. Rahotannin sunce rundunar yan sanda a jahar Kano ta sanar da hana gabatar da wasan tashe acikin watan Ramadan a jahar Kano. Rahotannin wadan da majiyoyi …

Kudin Najeriya Bashi Ne Yafi Rashin Daraja a Nahiyar Afirka Ba

Tushen Magana: A ranar 21 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani rahoto da aka wallafa da ya dauki hankalin jama’a da kuma akayi ta cece-kuce a kansa, rahoton yace kudin Najeriya, wato Naira itace tafi kowane kudi rashin daraja a nahiyar …

Hoton Zanga-Zangar Kungiyar Lauyoyi ta Kasa NBA Mai Dauke Da Kalmar “Autotomy” Hoto Ne Na Bogi

Tushen Magana: Anga wani hoto da ake yadawa ta shafukan Twitter da WhatsApp da Facebook da ke cewa an rubuta kalmar Turanci ta “Autonomy” cikin kuskure inda aka rubuta ta a matsayin “Autotomy” lokacin da ‘ya’yan kungiyar lauyoyi ta kasa “NBA” reshen babban barnin tarayya Abuja ke zanga-zangar goyon bayan ‘yancin bangaren shari’a. Lokacin zanga-zangar …

Labaran Karya da CDD ta Gano Tare da Binciko Sahihancin Su a Mako na uku, Watan Afrilu, 2021

Aikin mu a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) shine ganowa tare da binciko gaskiyar labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani dama kafafen yada labarai. A makon nan, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na CDD sun bankado wasu labaran karya da aka wallafa tare da yada su a …

Labaran Karya da CDD ta Gano Tare da Binciko Sahihancin Su a Mako na Biyu, Watan Afrilu, 2021

Aikin mu a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) shine ganowa tare da binciko gaskiyar labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani dama kafafen yada labarai. A makonni biyun da suka gabata, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na CDD sun bankado wasu labaran karya da aka wallafa tare da …

Salim Sani Zakariyya Ba Dan Boko Haram Bane

Tushen Magana: A ranar Litinin, 12 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarain na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani jawabi da wani mai amfani da shafin Twitter mai lakabin @UchePOkoye ya wallafa. Jawabin na dauke da hoton Salim Sani Zakariyya kuma anga wani rubutu a jikin hoton kamar …

Tantancewar Da CDD Ta Aiwatar: Ba a Yiwa DIG Moses Jitoboh Ritaya Ba

Tushen Magana: A ranar 7 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da ya janyo cece-kuce tsakanin masu amfani da shafin Twitter. Labarin ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya kebe a mataimakin Sipeta Janar na Yan Sandan …

Hukumar Hisbah a Jahar Kano Bata Ci Tarar Daliban Jami’ar Bayero N20,000 Ba

Tushen Magana: A ranar 6 ga watan Afirilun shekara ta 2021, wani ya bulla daga kafafen yada labarai na yanar gizo da yawa. Labarin ya ce Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta ci tarar daliban Jami’ar Bayero maza da mata naira dubu ashirin (N20,000) kowannen su sakamakon kama su da laifin zama a daki daya …

Minista Sadarwa Bai Ce Rashin Yin Rijistar NIN Zai Janyo Daurin Shekaru 14 a Gidan Yari Ga Mutane Ba

Tushen Magana: A ranar Juma’a, 2 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai da gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da tarin masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani suka wallafa. Labarin ya ce Ministan Sadarwa Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya gargadi …

Shugaban Kamfanin Kera Ababen Hawa na Innoson Wato Innocent Chukwuma Bai Mutu Ba

Tushen Magana: A ranar 4 ga watan Afirilun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da wani shafin yanar gizo ya wallafa inda ya ce, shugaban kamfanin kera ababen hawa na Innoson wadda kuma shine shugaban kungiyoyin fararen hula na Najeriya, Innocent Chukwuma ya …

Mujallar Karshen Mako Ta CDD

A makon karshe na watan Maris din shekara ta 2021, kamar sauran makonnin da suka gabata, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun zurfafa bincike da gano labaran karya da aka wallafa a shafuka daban-daban na sada zumunta, wannan bincike ya kai CDD da gano labaran karya da suka …

Bill Gates Bai Ce Maganin Cutar Korona Zai Canza Kwayoyin Halittar Dan’adam Ba

Tushen Magana: Wani rahoto da Principia Scieitific suka wallafa a watan Disamban shekara ta 2020 yayi ikirarin cewa anga babban attajirin nan na kasar Amurka, wato Bill Gates acikin wani faifan bidiyo yana cewa maganin cutar Korona zai sauya kwayoyin halittar dan na did-din-din. Bidiyon wadda aka wallafa shi an kalleshi sau dubbai haka nan …

Joe Biden Bai Umarci Hukumar Shigi da Ficin Amurka Ta Bada Izinin Aiki Da Zama Ta Yanar Gizo Ga Yan Najeirya Ba

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: Akwai wata sanarwa da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani da suka hada da manhajar WhatsApp da ke cewa Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya bada umarnin daukar yan Najeriya aiki ta hanyar yanar gizo tare da basu takardar izinin zama a kasar ta Amurka. Sanarwar wadda …

Shin Gwamnatin Tarayya Na Bada Tallafin N30,000 a Zango Na Biyu Na Bullar Cutar Korona?

Gaskiyar Magana: Karya Ne Tushen Magana: A ranar Alhamis, 18 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani da ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Labarin na cewa yanzu haka gwamnatin tarayya na bada tallafin N30,000 ga jama’a a …

Shin Ranar 15 ga Watan Maris, 2021 Mahaifin Dr. Ngozi Okonjo-Iweala Ya Rasu?

Gaskiyar Al’amari: Akwai Rudani Cikin Labarin Tushen Magana: A ranar 15 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu bin didddigin labarai dan gano sahihancin su Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da majiyoyi da Punch da ABN suka wallafa, majiyoyin sunyi ikirarin cew Farfesa Chukwuma Okonjo, wato mahaifin daraktar hukumar …

Shin Wani Kansila a Jahar Kano Ya Nada Mutane 18 a Matasyin Masu Taimaka Masa?

Gaskiyar Magana: Eh, Gaskiya Ne. Tushen Magana: A ranar Juma’a, 12 ga watant Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan tantance sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da mai amfani da shafin Twitter mai lakabin @UncleAnass ya wallafa wani tsokaci day a bayyana cewa wani …

Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Bai Soki Dakatar Da Abduljabbar Nasiru Kabara Daga Wa’azi a Kano Ba!

A ranar Alhamis, 4 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan tantance sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wata murya mai tsawon minti 9 da dakika 27 da aka nada kuma ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Acikin muryar anyi dogon sharhi tare da sukar dakatar …

Gwamnatin Tarayya Ba Ta Saye Manhajar WhatsApp Ba

Tushen Magana: A ranar 10 ga watan Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin sun a Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sako da aka wallafa a shafin Facebook da ke ikirarin cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta saye manhajar WhatsApp da ake amfani da ita wajen turawa …

Labaran Karya da CDD ta Gano a Makon Farko na Watan Maris Shekara ta 2021

A wannan satin, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) ta bankado tare da binciko gaskiyar wasu labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani irin su Facebook, Twitter da manhajar WhatsApp. Ga labaran nan kamar yadda wannan mujalla ta mu ta wallafa su: Hoton Da aka …