Escalation of Threats Against Human Rights Activists Putting Nigeria In Negative Global Spotlight

PRESS STATEMENT November 10, 2020 The undersigned coalition of Civil Society Organisations working to promote democracy, human rights and accountable governance hereby express grave concerns about the rise in the level of attacks targeted at human rights activists and pro-democracy campaigners especially since the start of the #EndSARS protests. Despite the local and global condemnations, …

Hoton Dake Yawo a Kafafen Sada Zumunta na Zamani Na Wata Mata Cikin Jini Nade a Tutar Najeriya Hoto Ne Bogi!

Tushen Magana: A ranar Laraba, 21 ga watan Oktoban sheraka ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano wani hoto na wani mutum dake dauke da gawar wata mata da dake cikin jinni da aka nade da tutar Najeriya. Hoton wanda yaja hankalin mutane da yawan gaske musamman …

Shin Mata Sun Bukaci Shugaba Buhari Yayi Murabus Yayin Zanga-Zangar #EndSARS a Katsina?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! A ranar Litinin, 19 ga watan Oktoban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano wani bidiyo mai tsawon dakika 30 wanda wani zauren yanar gizo ya wallafa ya kuma yi ikirarin cewa mata a jahar Katsina sun shiga zanga-zangar #EndSARS suka kuma …

#EndSARS Protest: Finding a Pathway to Sustainable Peace and Development

Released October 26, 2020 As we continue to condemn the use of ‘live bullets’ on unarmed protesters at the Lekki Toll Gate, on October 20, 2020, we also join our voices to condemn acts of thuggery, hate speeches, and fake news. We particularly condemn the hoodlums that attacked security facilities and personnel of the Nigeria …

FUNAM Bata Ce Keda Alhakin Kona Ababen Hawan Masu Zanga-Zangar #EndSARS a Abuja Ba

Tushen Magana: A ranar Talata, 20 ga watan Oktoban shekara ta 2020, anga wani jawabi dake cewa wata kungiyar Fulani mai suna Fulani Nationality Movement (FUNAM) a turance ta bayyana cewa itace takai hari akan masu zanga-zangar #EndSARS a yankin Apo dake Abuja. Kamar yadda jawabin ya bayyana, kungiyar zata cigaba da kai hari akan …

Killers of #EndSARS Protesters Must Be Held To Account

PRESS STATEMENT October 21, 2020 We, the undersigned coalition of civil society organisations, are deeply shocked by the killing of peaceful protesters across Nigeria yesterday. The attempt to fight for justice over police brutality has again revealed the brutal nature of the Nigerian state. At the last count, not less than 40 Nigerians have lost …

FACT-CHECK: SSS Operatives Did Not Arrest Kano Protesters

VERDICT: False CLAIM: On Saturday, October 17, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a report claiming that the State Security Services (SSS) in Kano state arrested some Nigerians protesting the insecurity in the Northern region of Nigeria. The report published on Punch newspaper, the Cable and Inside Arewa News claimed …