Shin an Nada Ahmed Nuhu Bamalli a Matsayin Sabon Sarkin Zazzau?
Amsa: Eh, Gaskiya Ne! Tushen Magana: A ranar Laraba, 7 ga watan Octoban shekara ta 2020 masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano labarai da rahotanni dama hotuna da aketa yadawa a dandalin sada zumunta na zamani cewa an nada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon sarkin Zazzau. …
Read more “Shin an Nada Ahmed Nuhu Bamalli a Matsayin Sabon Sarkin Zazzau?”