Mataimakin Kwamishinan Yan Sanda Da Matsafa Suka Harba Yana Nan Araye!
Tushen Magana: A ranar Asabat, 14 ga watan Nuwanban shekara ta 2020 jaridar The Nation ta wallafa wani labari inda tace mataimakin kwamishan yan sanda a jahar Edo ya rasu sakamakon harbin sad a matsafa sukayi yayin da yake musayar wuta da matsafan. Labarin yace, mataimakin kwamishinan yan sandan wanda shine ke lura da rundunar …
Read more “Mataimakin Kwamishinan Yan Sanda Da Matsafa Suka Harba Yana Nan Araye!”