FACT-CHECK: Is Federal Government Giving Covid19 Second Wave survival Fund?

VERDICT: False CLAIM: On Thursday, March 18, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that there is an ongoing distribution of Coronavirus (COVID-19) survival fund program for the second wave of the pandemic. According to the broadcast, the program, an initiative of the Federal Government of Nigeria …

Shin WHO Ta Sauya Matsayin Ta Game Da Killace Kai da Bada Tazara?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 25 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano labari da ake yadawa ta manhajar WhatsApp da ke ikirarin cewa hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sauya matsayin ta game da ka’idojin kare ka daga kamuwa …

FACT-CHECK: Has WHO Made A U-turn On Isolation and Social Distancing?

VERDICT: False CLAIM: On February 25, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that the World Health Organisation (WHO) has completely made a U-turn on Coronavirus (COVID-19) protocols and guidelines. The broadcast claimed that the international health body made a declaration that individuals infected with COVID-19 do …

Shin An Samu Rudani a Garin Legos Sakamakon Raba Rigakafin Cutar Korona?

Gaskiyar Al’amari: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Ladi, 31 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano gaskiyar su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wata murya mai tsawon dakika 51 da aka nada cikin harshen Hausa kuma ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Muryar na cewa an …

FACT-CHECK: Is There Tension in Lagos over COVID-19 Vaccine Administration?

VERDICT: False CLAIM: On Sunday, January 31, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) received a 51 seconds audio message composed in Hausa. The message circulated on various WhatsApp groups claimed that there is panic in Lagos State and that people are running away from health personnel who have been mandated to …

Can The Right Information Convince You To Take The Covid-19 Vaccine?

Last week, we conducted a fact-check on a claim that Remdesivir, an investigational antiviral drug previously used for the treatment of Coronavirus (COVID-19) is a vaccine with distribution targeted at only African nations. Most of the social media posts either suggested that Africans are going to be ‘used as guinea pigs’ to test the vaccine …

COVID-19 Pandemic: Steps To Conducting An Election

With guidance from the Nigeria Centre for Disease Control (NCDC), the Independent National Electoral Commission (INEC) has released measures to be taken by electorates and officials to prevent the spread of Coronavirus (COVID-19) during elections in Nigeria. These measures include steps expected to be taken by both electoral officers, voters and observers during an election …

FACT-CHECK: PTF has not released any Imminent Lockdown Message

VERDICT: False CLAIM: On January 15, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a message trending on WhatsApp claiming that the Federal Government has released a lockdown message. “Soon, very soon, perhaps, this weekend, this will take effect and may last for at least 14 days.” The messages allegedly signed by …

Ba a Nahiyar Afirka Kawai Ake Raba Rigakafin Cutar Corona Mai Suna “Remdesivir” Ba

Tushen Magana: Tun watan Satunban shekara ta 2020 majiyoyi da masu anfani da kafafen sadarwa na zamani suka yi ta wallafa hoton kwalin wani magani mai suna “Cipremi” wanda ake yiwa lakabi da allurar “Remdesivir”. Hoton kwalin maganin yana dauke da wani bayani da ke cewa maganin cutar Corona da za a yi gwajin sa …

FACT-CHECK: Remdesivir Not COVID-19 Vaccine Only Distributed In Africa

VERDICT: FALSE CLAIM: Since September 2020, multiple users on Social media have shared an image that shows a picture of a medicine box for “Cipremi”, which is described as “Remdesivir for Injection”. The image is accompanied by a claim that it is a COVID-19 vaccine to be tested on only Africans. With the role out …

Farfesa Ebere Onwudiwe Ba Ya Cikin Bidiyon Ake Watsa Dalar Amurka

Tushen Magana: A ranar Laraba, 11 ga watan Janairun shekara ta 2021 suka gano wani bidiyon inda mutane sanye da fararen kaya suke shagalin biki, a wajen wannan shagalin biki anata kari da watsi da dalar Amurka. Bidiyon wanda aka yadashi sosai a manhajar WhatsApp anyi ikirarin cewa bidiyo ne da aka dauke yayi bikin …

Cutar COVID19 Ba Ta Hallaka Mambobin Cocin ECWA 200 Ba

Tushen Magana: A ranar Litinin, 11 ga watan Janaiarun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da TrueTellsNigeria” suka wallafa inda suka ce mambobin cocin ECWA dari biyu (200) sun mutu sakamakon kamuwa da cutar Corona Labarin wanda har wayau wani zauren yanar …

FACT-CHECK: 200 ECWA Members Did Not Die of COVID-19

VERDICT: False CLAIM: On January 11, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a report on TrueTellsNigeria” with the headline: BREAKING NEWS: 200 ECWA Church Members Die Of COVID-19. The claim also published by a blog – Akpraise – with the headline: Popular Nigerian Church Mourns As 200 Members Are Allegedly …

Shin an Rufe Asibitin Yara Na Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu Dake Kano Sakamakon Samun Mai Dauke Da Cutar Corona?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Litinin, 14 ga watan Disamban shekara ta 2020 a yada wani labari acikin garin Kano, labarin yace an rufe Asibitin Yara na Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu dake titin zuwa gidan Zoo sakamakon samun mai dauke da cutar sarkewar numfashi ta Corona. Gaskiyar Magana: Binciken da CDD ta …

Shin Gwamnatin Tarayya Ta Bada Umarnin Bude Wuraren Killace Masu Dauke Da Cutar Corona?

Gaskiyar Magana: Eh, Haka Ne! Tushen Magana: A ranar Juma, 11 ga Disanban shekara ta 2020, masu tanatnce sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da wata kafa mai suna ireporteronline ta wallafa sun gwamnatin tarayya ta bada umarnin shirye-shiryen sake bude wuraren killace masu dauke da cutar Corona …

Did FG Direct Reopening of COVID-19 Isolation Centres?

VERDICT: True Claim: On Friday, December 11, 2020 fact-checkers at Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a claim on ireporteronline that the Federal Government has directed the preparation of the reopening of isolation centers across Nigeria following a perceived second wave of the Coronavirus (COVID-19) pandemic. The headline of the report read in parts: …

Tackling COVID-19: The Need for a Nigerian Response

The coronavirus is a human tragedy that is now affecting over a million people around the globe. The World Health Organization ( declared COVID 19 a pandemic on March 11, 2020. It indicated with certainty that the coronavirus (SARS CoV 2) will spread to all parts of the world and pointed out that all governments, …

Tackling COVID-19: Finding West Africa's Path

Introduction The days when COVID-19 was only a distant threat to West African countries are over. It is now evident that the virus is here to stay andmust be addressed with practical responses that take into account the West African settings. Although the infection curve is not exponential, community transmission is beginning to gain ground …

Daraktan Hukumar Lafiya Ta Duniya WHO Bai Bayyana Kamuwa Da Cutar Corona Ba!

Tushen Magana: A ranar Litinin, 2 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya Da Cigaba (CDD) sun gano yadda zaurukan yanar gizo da dama suka wallafa labarin cewa, babban daraktan hukumar lafiya ta duniya (WHO) ya kamu da cutar Corona. Labarin wanda, shafukan yanar gizon suka wallafa cikin …

FACT-CHECK: WHO Director-General Did Not Announce Testing Positive To COVID-19

VERDICT: False and Misleading On November 2, 2020, multiple blogs published breaking news with the headline “WHO DG, Tedros Ghebreyesus Tests Positive For COVID-19’’. The reports claim Dr. Tedros announced his Coronavirus (COVID-19) positive status on his Twitter handle @DrTedros FACT: Dr Tedros Ghebreyesus never said he tested positive to COVID-19 on his Twitter handle. …