Bill Gates Bai Ce Maganin Cutar Korona Zai Canza Kwayoyin Halittar Dan’adam Ba

Tushen Magana: Wani rahoto da Principia Scieitific suka wallafa a watan Disamban shekara ta 2020 yayi ikirarin cewa anga babban attajirin nan na kasar Amurka, wato Bill Gates acikin wani faifan bidiyo yana cewa maganin cutar Korona zai sauya kwayoyin halittar dan na did-din-din. Bidiyon wadda aka wallafa shi an kalleshi sau dubbai haka nan …

Labaran Karya da CDD ta Gano Tare da Binciko Sahihancin Su a Mako na Uku na Watan Maris, 2021

A mako na uku na watan Maris din shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun bankado tare da binciko gaskiyar wasu labaran karya da aka wallafa a kafafen sada zumunta na zamani irin su Facebook, Twitter da manhajar WhatsApp. Ga labaran nan kamar yadda wannan mujalla …

CDD NEWSLETTER FOR THE WEEK ENDING MARCH 14, 2021

The second wave of the Coronavirus (COVID-19), the mutation of the virus into various variants, and the roll-out of COVID-19 vaccination by several countries in Africa, including Nigeria, South Africa,  Ghana, and Ivory Coast has led to the spread of disinformation and conspiracy theories around the vaccines. According to medical experts, vaccination is the single …

Labaran Karya da CDD ta Gano a Makon Karshe na Watan Fabrairun Shekara ta 2021

Hakika illolin labaran karya ko labaran bogo a fili suke. Labaran karya na iya haifar da rudani da tashin hankali dama jefa mutane cikin zulumi. Da alama masu kirkira da yada labaran bogi na cin kare su ba babbaka musamman a kafafen sada zumunta na zamani, ta yadda suke yada wadan nan labarai ta fuskoki …

Shin WHO Ta Sauya Matsayin Ta Game Da Killace Kai da Bada Tazara?

Gaskiyar Magana: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar 25 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano labari da ake yadawa ta manhajar WhatsApp da ke ikirarin cewa hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sauya matsayin ta game da ka’idojin kare ka daga kamuwa …

FACT-CHECK: Has WHO Made A U-turn On Isolation and Social Distancing?

VERDICT: False CLAIM: On February 25, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a WhatsApp broadcast claiming that the World Health Organisation (WHO) has completely made a U-turn on Coronavirus (COVID-19) protocols and guidelines. The broadcast claimed that the international health body made a declaration that individuals infected with COVID-19 do …

Bill Gates Bai Ce Za’a “Sake Samun Wata Annoba Bayan Cutar Korona Ba”

Gaskiyar Al’amari: An Jirkita Labarin. Tushen Magana: A ranar Talata, 9 ga watan Fabrairun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani jigon labari zauren YouTube mallakin MSNBC ya wallafa wadda kuma aka yada shi a zaurukan WhatsApp tare da janyo cece-kuce …

FACT-CHECK: Bill Gates Did Not Say “Next Pandemic Is Coming After COVID-19”

VERDICT: Misleading Headline CLAIM: On Tuesday, February 9, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a headline on MSNBC’s YouTube channel, which trendedon several WhatsApp groups, claiming that Bill Gates had warned that a “Next Pandemic” is coming after COVID-19.  FACT: Investigations by CDD fact-checkers show that Bill Gates did not …

CDD Newsletter For The Week Ending February 7, 2021

Nigeria is among the countries yet to procure Coronavirus (COVID-19) vaccine. Reports indicate that the country is expecting 16 million doses of the vaccine through the global COVID-19 Vaccines Global Access (COVAX) arrangement. COVAX is a global initiative aimed at equitable access to COVID-19 vaccines led by the Global Alliance for Vaccines and Immunization, the …

FACT-CHECK: Did WHO Disqualify Nigeria From Global Vaccine Bid?

VERDICT: Misleading On February 6, 2021, the Punch Newspaper published a report online with the headline, “WHO disqualifies Nigeria, eight others from global vaccine bid.”  The report claimed that the World Health Organisation-led COVAX global initiative has disqualified Nigeria and eight other countries for bidding for the Pfizer vaccines. According to the report, WHO’s decision …

Shin An Samu Rudani a Garin Legos Sakamakon Raba Rigakafin Cutar Korona?

Gaskiyar Al’amari: Karya Ne! Tushen Magana: A ranar Ladi, 31 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu bin diddigin labarai dan gano gaskiyar su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wata murya mai tsawon dakika 51 da aka nada cikin harshen Hausa kuma ake yadawa ta manhajar WhatsApp. Muryar na cewa an …

FACT-CHECK: Is There Tension in Lagos over COVID-19 Vaccine Administration?

VERDICT: False CLAIM: On Sunday, January 31, 2021, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) received a 51 seconds audio message composed in Hausa. The message circulated on various WhatsApp groups claimed that there is panic in Lagos State and that people are running away from health personnel who have been mandated to …

Kwamitin Gwamnatin Tarayya Kan Yakar Cutar Korona Bai Fitar Da Sanarwa Game Da Saka Dokar Kulle Ba

Tushen Magana: A ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 2021 masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani sakon da ake yadawa a manhajar WhatsApp, sakon na cewa kwamitin kar takwana na gwamnatin tarayya aka cutar Korona ya fitar da sakon game da sake kakaba dokar kulle  a …

Ba a Nahiyar Afirka Kawai Ake Raba Rigakafin Cutar Corona Mai Suna “Remdesivir” Ba

Tushen Magana: Tun watan Satunban shekara ta 2020 majiyoyi da masu anfani da kafafen sadarwa na zamani suka yi ta wallafa hoton kwalin wani magani mai suna “Cipremi” wanda ake yiwa lakabi da allurar “Remdesivir”. Hoton kwalin maganin yana dauke da wani bayani da ke cewa maganin cutar Corona da za a yi gwajin sa …

FACT-CHECK: Remdesivir Not COVID-19 Vaccine Only Distributed In Africa

VERDICT: FALSE CLAIM: Since September 2020, multiple users on Social media have shared an image that shows a picture of a medicine box for “Cipremi”, which is described as “Remdesivir for Injection”. The image is accompanied by a claim that it is a COVID-19 vaccine to be tested on only Africans. With the role out …

Farfesa Ebere Onwudiwe Ba Ya Cikin Bidiyon Ake Watsa Dalar Amurka

Tushen Magana: A ranar Laraba, 11 ga watan Janairun shekara ta 2021 suka gano wani bidiyon inda mutane sanye da fararen kaya suke shagalin biki, a wajen wannan shagalin biki anata kari da watsi da dalar Amurka. Bidiyon wanda aka yadashi sosai a manhajar WhatsApp anyi ikirarin cewa bidiyo ne da aka dauke yayi bikin …

FACT-CHECK: Prof Ebere Onwudiwe Not In Dollar Spraying Trending Video

VERDICT: False and Misleading CLAIM: On Monday, January 11, 2021, the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a trending video of a group of people particularly men dressed in white attire and off-white hats spraying Dollar notes in the air in an event. The video widely spread on WhatsApp with the claim that the …

Cutar COVID19 Ba Ta Hallaka Mambobin Cocin ECWA 200 Ba

Tushen Magana: A ranar Litinin, 11 ga watan Janaiarun shekara ta 2021, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da TrueTellsNigeria” suka wallafa inda suka ce mambobin cocin ECWA dari biyu (200) sun mutu sakamakon kamuwa da cutar Corona Labarin wanda har wayau wani zauren yanar …

FACT-CHECK: 200 ECWA Members Did Not Die of COVID-19

VERDICT: False CLAIM: On January 11, 2020, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) spotted a report on TrueTellsNigeria” with the headline: BREAKING NEWS: 200 ECWA Church Members Die Of COVID-19. The claim also published by a blog – Akpraise – with the headline: Popular Nigerian Church Mourns As 200 Members Are Allegedly …

Analysis and Trends of Disinformation: A Sneak Peek Into 2021

As we begin a new year, fact-checkers at the Centre for Democracy and Development (CDD) would have wished the scourge and threat posed by false claims and narrative popularly referred to as fake news ended in the past year but that is not the case. It now seems obvious the fight is a never-ending one …