Raymond Abbas Da Akafi Sani Da Suna Hushpuppi Yana Cigaba da Zama a Gidan Yari a Kasar Amurka
Tushen Magana: A ranar Laraba, 22 ga watan Yulin shekara ta 2020, masu tantance sahihancin labari na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) suka gano wani labari da akayita yadawa shafukan sada zumunta na zamani cewa ansaki Raymond Abbas da akafi sani da suna Hushpuppi daga gidan yari a kasar Amurka inda ake rike dashi …