Lakabin Black Friday Baya Nufin Muzantawa Ga Ranar Juma’a
Tushen Magana: A ranar Alhamis, 27 ga watan Nuwanban shekara ta 2020 masu bin diddigin labarai dan gano sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wata takarda data fito daga hukumar HISBA ta jahar Kano, takardar wadda aka aikata ga hukumar gudanarwar gidan rediyon Cool FM dake birnin Kano ta nemi …
Read more “Lakabin Black Friday Baya Nufin Muzantawa Ga Ranar Juma’a”