Mujallar Karshen Mako Ta CDD
A makon karshe na watan Maris din shekara ta 2021, kamar sauran makonnin da suka gabata, masu bin diddigin sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun zurfafa bincike da gano labaran karya da aka wallafa a shafuka daban-daban na sada zumunta, wannan bincike ya kai CDD da gano labaran karya da suka …