Jami’ar Bayero da ke Kano Ba Ta Soke Zangon Karatu Na Shekara ta 2019/2020 Ba!
Tantancewar: An Jirkita Labarin Tushen Magana: A ranar Litinin, 4 ga watan Janairun shekara ta 2021, masu tantance sahihancin labarai na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da jaridu da daidakun mutane suka wallafa cewa Jami’ar Bayero da ke Kano ta soke zangon karatu na shekara ta 2019/2020. Daukar wannan mataki …
Read more “Jami’ar Bayero da ke Kano Ba Ta Soke Zangon Karatu Na Shekara ta 2019/2020 Ba!”