Babbar Kotun Abuja Bata Dakatar Da Takarar Seriake Dickson Ba Sakamakon Zargin Gabatar Da Takardar Bogi

Tushen Magana: CDD ta gano wani sako da aka yada ta manhajar WhatsApp da dandalin Facebook a ranar 13 ga watan Nuwanban shekara ta 2020 dake cewa babbar kotun tarayya dake zaman ta a Abuja ta dakatar da Hon. Seriake Dickson daga tsayawa takarar zamowa sanata mai wakiltar yamma cin jahar Bayelsa, kamar yadda wannan …