Ba’a Nada Tsohon Gwamnan Bauchi Ahmed Adamu Muazu a Matsayin Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa na Riko Ba
Tushen Magana: A ranar Juma’a, 13 ga watan Nuwanban shekara ta 2020, masu bin diddigin labarai dan gani sahihancin su na Cibiyar Bunkasa Demokaradiyya da Cigaba (CDD) sun gano wani labari da wata jarida ta wallafa kuma ake yadashi a manhajar WhatsApp. Labarin wadda jarida mai suna CityNews ta wallafa shi ya buga hoton tsohon …