Bidiyon Dake Nuna Jagororin Kungiyar Malaman Jami’o’i Ta Kasa ASUU Suna Dambe Bidiyo Ne Na Bogi!
Tushen Magana: An wallafa wani bidiyo a shafin Twitter a ranar Asabat, 24 ga watan Oktoban shekara ta 2020 kuma acikin wannan bidiyon anyi ikirarin cewa shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU yasha mari daga yan majalisar tarayya. Mutane da yawa sunyi tsokaci akan bidiyon hakanan wassu zaurukan yanar gizo sun wallafa shi. Zuwa …